Yadda Ake Bude Airtel SIM Da Aka Rufe 2024
SHIN LAYINKA BAYA KIRA SAIDAI A KIRAKA KO KUMA BA A KIRANKA BAKA KIRA GA YADDA ZAKA BUDE AIRTEL SIM
A wadana kwanakin ana yewan kullewa jama’a layukan wayansu musamman layin kamfanin airtel shine akafi rufe hakan na faruwa ne sakamakon wasu dokokin da gwamnati ta dauka na tabbatar da cewa kowa yana da ingantaccen bayanansa akan layinsa na waya kafi amfani dashi, zanyi bayanin yadda za a bude Airtel SIM
Ana rufe layukan da suka dade suna aiki, saboda sune layukanda babu isassun bayanai akansu wato lokacin da akayi register layiin zaka samu cewa babu hoto babu addireshi wani kuma zaka samu sunan kan layi daban sannan haka ma hoton kan layin daban.
Sannan kuma ana rufe layukan da ke amfani da fasahar 3G etwork wato wadanda basu supporting na 4G network wanda hakan yana rage karfin network musamman wurin browsing.
YADDA ZAKA BUDE LAYIN AIRTEL DA AKA RUFE MAKA CIKIN SAUKI
Abunda zakayi shine ka tabbata kanada katin shaidar dan kasa sannan sai ka ziyarci OFFICE ko kuma AGENTS na airtel domin sabunta KYC naka anan take layi yake buduwa.
- National ID Card
- Number Wayar
- Sanya SIM Din A Waya (Domin Karban OTP)
Wadannan sune abubuwan da kake bukata domin bude layin wayanka da aka rufe bayan an sabunda KYC naka zaka karbi sakon Approve daka kamfanin layinka na take zaka fara kira ba tare da ka jira ba.