Loan Application 2023

Yadda Ake Cike Rancen Kudin Smedan Loan 2023

Cike rancen kudin smedan cikin sauki

Baka da zuwa shafin fixclan wannan shafin ya shahara wurin baje muku bayani gameda abunda ya shafi kimiyya da fasaha da kuma kula da lafiya.

ABUBUWANDA KE CIKI:
⦁ Gabatarwa gameda Semedan loan
⦁ Menene Semedan Certificate
⦁ Abubuwan da ake bukata wurin cike semedan loan
⦁ Yadda ake cike semedan loan

GABATARWA

Cike tallafin Semedan loan wanda Gwamnati ta fitar karkashin banking jaiz bank wanda wannan tallafin akoi alkairi sosai aciki kamar dai yadda akayi covid19 loan kwanakin baya haka shima wannan na JAIZ bank insha Allah zaa samu alkairi sosai sannan kuma mutane suna sakaci sosai musamman yan arewa idan sukaji ance abu LOAN ne sai kawai suji suna kyamar shi kila saboda kudin ruwa da yake ciki to amma yakamata kasan cewa idan akace maka wannan abu daga gwamnati yake ya kamata kasan cewa ba lallai ne idan kaci ka biya ba saboda kuwa mafi akasari ana bayar dashi a matsayin gran ne amma idan akace gran ne wasu zasu ci da niyyar bazasu biya ba,
Tabbas ana samun wadanda suke biya amma ba duka ba sannnan kuma idan baka biya ba babu wani hukunci a bayan nan saboda kuwa kudin gwamnati ne kaci wannan yasa ake ta kokarin cikewa.
Saboda haka ya kamata kowa ya cike wannan rantsen sanna ka gayawa yan uwanka su cika saboda kyauta ne baza a biya ko sisi ba, kowa da kowa ya cike saboda abun rabone kuma anayin Random selection ne wanda ba a san waye zai samu waye bazai samu ba wannan yasa yanada kyau ka cike wannan loan din.

Menene Semedan Certificate

A takaice idan akace Semedan certificate ana nufin shaidar da ke dauke da kasuwancinka wato kayiwa kasuwancinka register da Semedan.
A wannan rance da zamu koya a yau nan akoi bukatar wannan certificate na semedan saboda kuwa shine abu mafi sauki da zamu iya cikewa sannan mu samu nan take har muyi amfani dashi wurin cike wannan rancen.
Saboda a wanna rance da za a cike ana bukatar takardan shaidar CAC ko Semedan wannan yasa zamuyi aiki da smedan saboda shine mzaka cike nan take a baka shi ab tare da bata lokaci ba.

Abubuwan da ake bukata wurin cike semedan loan

ba wani abu mai yewa ake bukta wurin cike wannan rancen ba abubuwa kadan ne kawai ake bukata:

  • Smedan certificate
  • CAC Certificate
  • Email address must be gmail
  • Mobile phone number

Ka tabbatar bayanka na cikewa sun zo daya da bayanan da ke kan SMEDAN CERTIFICATE da kuma bank information naka saboda kada a samu matsala wurin disbursement.

Yadda ake cike semedan loan

A wannan matakin zan nuna mukuy yadda zakuyi register Smedan certificate sannan da kuma yadda zaku cike wannan loan din.

Zan nuna muku shine dalla dalla tare da screenshort ta yadda zaku cike ba tare da kun samu matsala ba, sannan idan akoi inda baka fahimta ba zaka iya tuntubata kai tsaye zan amsa maka tambayarka.

Masu CAC Certificate zasu iya cike SME domin samun rantse wanda zai ishe su bunkasa kasuwancin su,

YADDA ZAKA MALLAKI SHAIDAR SMEDAN

1.Dafarko zaka shiga wannan shafin na smedan ta hanyar dannan wannan link din SMEDAN REGISTER

2. Sai ka cike sunan kasuwancin ka sannan ka saka address da duk wani abunda ake bukata na kasuwancinka, ka sanya password mai kyau, sai ka sanya email address naka bayan nan sai kayi submit daga nan sai kayi login na dashboard naka domin ganin smedan registration number naka bayan nan saika copy ka ajiye a gefe domin kuwa zamuyi aiki dashi.

YADDA ZAKA CIKE RANCEN JAIZ SMEDAN

Mataki na farko zaka ziyarci shafin nan SMEDAN LOAN bayan ya bude zai kawoka page kamar haka inda zaka ga nauin loan kala kala

  • Personal loans
  • Mortgage loans
  • Business loans
  • Credit loans

 

Saika zabi personal loan kamar yadda kuka gani a wannan hoton.rancen kudi rancen kudi 2023 yadda zaka karbi bashin kudi yadda zaku samu rancen kudi million yadda zaka samu kudin gomnati yadda ake cike

Anan za a tambayeka abubuwa guda biyar wanda zaka cike gasu kamar haka:

  • loan purpose
  • Employment status
  • Age naka
  • Location
  • Loan amount

Sai ka cike kamar yadda kuke gani na cike a wannan hoton ka tabbata ka cike dai dai da bayananka saika danna availability.

rancen kudi rancen kudi 2023 yadda zaka karbi bashin kudi yadda zaku samu rancen kudi million yadda zaka samu kudin gomnati yadda ake cike

Anan zai jero maka jerin bankunan da suke bada wannan rancen kudin amma mu zamu karba ne karkashin JAIZ bank saboda anaga sune zasufi kamanta gaskiya wurin bada wannan rancen saika dannan View details and apply.

rancen kudi rancen kudi 2023 yadda zaka karbi bashin kudi yadda zaku samu rancen kudi million yadda zaka samu kudin gomnati yadda ake cike

Anan Zaka cike wannan rancen saboda haka karkayi kuskure sam wurin cike wannan page din saboda haka saika cike  a natse.

  1. Business name (sunan kasuwancinka da ka saka lokacin cike smedan certificate)
  2. Your email address (email naka da kayi amfani dashi wurin cike smedan)
  3. Your name (anan zaka sanya sunanka yadda yake a bank naka)
  4. Loacation (ka sayna abuja idan babu loaction naka)
  5. Your phone (saka lambar wayarka anan wanda kayi amfani da ita wurin cike smedan certificate)
  6. Amount needed (Adadun kudin da kakeson ranta)
  7. Smedan ID (anan zaka sanya smedan ID naka yana jikin smedan certificate naka)

Bayan ka kammala sai ka sake dubawa idan bakayi kuskure ba bayan ka tabbatar da bayanan da ka cike saika dannan Submit Information

rancen kudi rancen kudi 2023 yadda zaka karbi bashin kudi yadda zaku samu rancen kudi million yadda zaka samu kudin gomnati yadda ake cike

Shikenan ka kammala cike wannan rance daga nan zai kaika page dinda ke nuna bayananka saika copy Refference number ka ajiyeshi ko kuma kayi print na page din as a PDF.

Leave a Reply

Back to top button