Waraka daga cutar istimna’i yadda zaka daina da kuma yadda zaka magance matsalar cikin sauki wannan maganin yana aiki sosai saboda haka a tsaya a karanta a natse.
Gabatarwa Ganeda Maganin Istimna’i 2023
Magani wanda aka jarraba yana aiki dari bisa dari sannan wannan maganin da zamu baku anan babu irinsa, sannan kuma kafin kasan maganin istimna’i ya kamata kasan wasu abubuwa game da istimna’i wanda ta hakan ne kadai zaku iya kiyayewa da magance wannan matsalar.
Da farko dai ya kamata musan menene shi istimna’i wanda a turance ake kira masturbation wato yin amfani da hannu domin gamsar da kai, wannan bala’i ne wanda ya mamaye samarin mu a yanzu wanda ana samu har cikin maauratan ma zaka samu mutum yana da aure amma kuma yana aikata wannan mumunan dabiaar wanda kuwa hakan ya samu asali ne sakamakon yana yi tun kafin yayi aure.
Istimna’i ana kiranshi zinar hannu wato mutum ya rika wasa da azzakarin sa har ya gamsar da kansa, ya fitar da maniyi wanda hakan shine zai bashi damar yaji dadi kamar yayi jima’i saidai kuma wannan akoi hatsari mai girma.
Abubuwan Da istimna’i Yake Haifar Wa Mutumin Da Yake Aikatashi
A wannan gabar ana samun wasu wadan da suke ikirarin cewa Istimna’i yana da amfani wanda wannan kwata kwata karya ce saboda kuwa Istimna’i a Addinance ma babu kyau kuma duk abunda addininka ya hanaka dole idan kayi duba zaka ga akoi illa sosai gameda hanin da aka maka wannan ya sanya wasu kullum suke bibiyar wanda zai halatta musu Istimna’i saboda suci gaba da aiwatar wa wanda sai sunyi nisa aciki zasu zo su fara ganin illolinshi zai rika bayyana musu kara ra a fili wanda hakan zai sanya su dana sanin aikatawa.
KARANTA: Maganin Karfin Maza Da Jima’i Da Kankan Cewar Gaba 2023
Ga wsu daga cikin abubuwan da Istimna’i ke haifar wa wanda kuwa koda baka ganshi yanzu ba zaka ganshi nan gaba muddin baka dena wannan kazamtar ba.
- Saurin Kawo maniyi
- Kankancewa gaba
- Ciwon jiki
- Lalata kwayar halitta
- Rage karfin ido
- Lalata azzakari
- lalata maran namiji
wadannan kawai mun kawo su ne saboda kuwa sune zasu iya bayyana maka amma kuma akoi wasu abubuwan da yewa wanda wannan Istimna’i zai haifar maka a rayuwarka.
saboda haka maganin Istimna’i na farko shine gujewa wannan mummunar dabiar wanda barazana ce ga rayuwarka wanda zata hanaka haifuwa koda kuwa kayi aure.
Hukuncin istimna’i a Musulunci 2023
Istimna’i wannan ana kiranshi da zinan hannu saboda mutum zai rika wasa ne da azzakarinsa ko kuma farjinta saboda ya fitar da maniyyi wanda fitan maniyyi din shine zaisa mutum yaji dadi sannan yaji baya bukatar mace saboda ya riga ya fitar da shaawar dake jikinsa.
Masu Istimna’i sukanyi amfani da abubuwa da dama wurin ganin cewa sun fiddo maniyyi saboda jin dadinsu misali:
- Sabulu
- Device na Istimna’i
- kallon fina finan batsa
Wadannan sune kadan daga cikin abubuwan da ke taimakawa masu Istimna’i domin gamsar da kansu,
Istimna’i a musulunci haramun ne saboda Allah yace bashi halatta ka biyawa kanka bukata idan bata hanyar aure ba ko ta hanyar kuyanga a lokacin bayi kenan.
Saboda haka duk wanda zai ce maka ai yakamata ka rika yi domin gujewa zina gaskiya wannan kwatakwata ya jefaka ne cikin matsala saboda kuwa wannan zai haifar maka mummunan matsala wanda zai iya zama sanadiyar lalacewar rayuwarka.
ingantaccen maganin istimna’i Na Gargajiya Da Bature 2023
Domin magance matsalar Istimna’i dole sai ka daina shi wannan shine matakin farko muddin baka daina shi ba to babu wani chanjin da zaka gani, ga hanyoyin da zaka bi domin daina aikata Istimna’i.
- Ka daina kallon duk wani abunda zai motsa maka sha’awa.
- Ka daina kwana kai kadai a daki, sannan ka daina kasancewa kai kadai.
- Ka rika azumi sannan ka samu abunda zaka rika shagala dashi.
- Ka rika yin sallah akan lokaci.
Insha Allah wadannan sune abubuwan da zaka gabatar domin kaucewa wannan mummunar abun saboda kuwa idan baka daina shi ba magani bazaiyi aiki ba.
Maganin Istimna’i:
Ya dan uwa kasan cewa babu sahihin maganin Istimna’i saboda haka yewanci zakaga mutane suna tallar maganin istimna’i wanda yewanci wadannan magunguna bazasu kashe Illar da istimna’i ya maka ba abu mafi kyau shine ka daina shi bayan ka daina sai kabi wadannan matakan kamar haka
- Ka rika cin abinci wanda bashida maiko
- Ka rika shan kankana akai akai wannan shine babba kullum kafin ka kwanta kasha kankana.
- Ka rika motsa jikinka da safe kullum kadaina zama da kasala
Ga wani hadi shima yana aiki dari bisa dari saidai yana bukatar dagewa domin samun abubuwan hadin.
- Nonon saniya (madara)
- Saffron (Crocus sativus) wannan kuma yaren indianci ne wani abune da ake samunshi akan flower.
Zaka daka Saffron sannan ka tankade saika zubashi cikin Nonon saniya ka rika sha kullum idan zaka kwanta barci insha Allah zaa dace.
idan akoi abinda mutum bai fahimta ba kokuma neman karin bayani zaku iya tuntubarmu a shafinmu na whatsapp 08129986028 kai tsaye ku rubuta mana matsalarku.