Health Tips 2023

Abubuwan Da Ke Hana Haifuwa Mace Da Miji Gargajiya

Maganin Haifuwa Na Gargajiya

Abubuwan Da Ke Hana Mace Haifuwa Da Maganin Su

Akoi mata da maza da dama wadanda suke fama da matsalar daukan ciki wanda hakan kan raba aure da yewa, saboda an gagara gano matsalar sannan an gagara tawakali da Allah, kowa yana ganin laifin dan uwansa ne.

Wasu abubun da suke hana mace daukar ciki, kuka galibinsu suna da nasaba ne da Jinnul Aashiq mai rike mahaifa.

Ga Wasu Abubuwan Da Ke Hana MAce Daukan Ciki

Idan tagaza yin ovulate , ( ta gaza sakin kwayayen halittarta bayan ta yi tsarki daga jinin al’ada rana ta 1 zuwa ta 15.)

  • Karin Fibroid
  • Matsalar Ovarian Cyst
  • Infection
  • PID
  • Toshewar bututun Fallopian tube.
  • PCOS ( Wata lalura ce da take sanya rashin daidaiton al’ada kuma ta haddasa matsalar Hormonal Imbalance.)

Duk wadan nan za su iya yin sanadiyyar mace ta gaza samun rabo, wata kuma tana iya samu amma sai rabon yaki zama a ciki saboda ba ya iya wuce watanni 1 zuwa 3 sai cikin ya zube.

Amma duka wannan sai daIZININ ALLAH, kuma Allah na iya tabbatar da abinda yaga dama a lokacin da yaga dama.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button