Health Tips 2023

Yadda Ake Kiss Kala Kala Masu Motsa Shaawa 2023

Ire Iren Sumbata Wato kiss

Masoya barkanku da warhaka muna muku fatan alakairi sannan muna masu mika godiya zuwa gareku da irin gudun hijira mawan da kuke wurin ziyartan wannan shafin namu.

Wannan wani maudu’i ne wanda yake dauke da abubuwa wanda zai taimaka muku sosai wurin more soyayya ku sannan wannan post din munyi shine saboda masu aure bamu yarda kayi amfani da dashi wurin lalata yar mutane ba saboda wannan kalan kiss ne wanda suke motsa shaawa.

Abubuwan Da Ke Ciki:

  • Menene Kiss Wato Sumbata
  • Amfanin Kiss (Sumbata) Guda Shida (6)
  • Yadda Ake Kiss (Sumbata) Kala Kala
  • Motsa Shaawa Ta Hanyar Kiss (Sumbata)

Menene Kiss Wato Sumbata

Sumbata wanda bature ke kira da kiss wani abune wanda ke sanya masoya shiga shauki musamman bangaren mata wato shi kiss mata sunfi jindadinshi akan maza sannan kiss ana yinsa ne a lokacin da ake bukatar nishaduwa tsakanin mace da miji sannan kuma yakan zama mafarin jima’i saboda kuwa yakan motsa shaawa sannan yakan kashe jikin mace ta yadda zatayi sanyi gaba daya.

Kiss mafi akasari idan akayisa abunda ke zuwa zuciyar mutane shine hada baki da baki wanda wannan ba haka yake ba shi kiss ana iya yinsa a wurare mabambanta kamar Wuya, Hannu, Kafa, Kirji da sauran lokacinda akasan suna motsa shaawa.

Amfanin Kiss (Sumbata) Guda Shida (6)

A wannan gabar zan kawo muku amfani kiss wanda wannan shine yake sanya masoya suke rika yin kiss wa junansu, kamar yadda na fada a baya kiss yana daga cikin jagorancin da ke jagorantar mauarata shaawa wannan shine babban dalilinda ya sanya ake yin kiss.

  1. Motsa Shaawa
  2. Yana Rage Hawan Jini
  3. Yana Cire Ciwon Kai kwata-kwata
  4. Yana Kara Karfin Kogon Hakora Da Harshe
  5. Yana Habaka Hormones Na Farin Ciki Dake Gareka
  6. Yana Kara Kuzari Wurin Jima’i

Man kadan suna daga farkon da sumbata ke canza ga dan adam wanda wannan ya sanya jama’a suke yewan yin sumbata saidai ya kamata musan cewa ba kowa bane yake sumbata ba, akan samu masoya tunda sukayi aure basu taba sumbata ba sam sam.

Wannan babban kuskure ne wanda shi sumbata yana da fadodi sosai sannan mata suna bukatar shi saboda haka yanada kyau kafin fara jima’i a samu sumbata masu karfi sannan kuma a lokacin jima’i aci gaba da sumbata.

Yadda Ake Kiss (Sumbata) Kala Kala

A wannan gabar zan lissafo tare da bayanin naukan Kiss kala kala wanda ya kamata yau kaje ka jarraba yinshi tare da bugunka zaka ga canji sosai..

French Kiss (Wato sumbata irin na yan faransa)  Wannan nau’in kiss din an samoshi ne daga mutanen faransa wanda suka samar da irin wannan sumbatar yadda akeyinta shine:

  • Shine zaku rufe labban bakinku
  • Sannan sai mijin ya bude bakinshi
  • Saita Ita matar ta saka labanta duka biyu a bakinshi saiya rika tsotsa
  • A wannan lokacin hannunka ya kasance a keyanta

Sumbatan Labba Daya  Wannan shima wani kalan sumbata ne wanda a lokacin da akeyinshi ana samun rikicewa da sauke tunani wanda kuwa zakaji abokin tarayya yana fiddo numpashi saboda irin shauki da kake dora masa yadda akeyi shine:

  • Zaku bude bakinku duka biyu
  • sannan saika rika shan leben bakinta na kasa itama zata rika shan leben bakinka na kasa

Sumbata Irin Na Kadangaru  Shin ka taba ganin yadda kadan gare shi fitar da harshensa idan ka taba gani toh wannan kalan kiss din ya samo asali ne daga kadangaru sannan wannan nauin kiss din ga wasu yakan zama kazanta amma kuma ga masoya babu kazanta sam yadda akeyinshi. haske:

  • Zaku fiddo igiyarku ne sai ku rika hadasu kuna lasan juna
  • Kada ku hada leben bakinku

Sumbatan Kunne  Wannan sumbata tana da alamun tsotsa zuciya saboda a lokacinda kake sumbatan kunnen masoyi zaiji kamar zai mutu saboda dadi da rikicewa:

  • Zaka saka harshenka acikin kunnen ta
  • Saika rika rawar da harshenka acikin kunnenta ko tana gudu dashi kada ka cire

Honey kiss  Wanna shikuma yanada mafarkin sannan wannan sumbatanayinsa ne akan gado wato kwance akeyinsa abunda zakuyi shine:

  • Ko wannen ku zai rika shan bakin dan uwanshi
  • Sannan a rungume juna sosai yadda za a rika rike akan gado
Motsa Shaawa Ta Hanyar Kiss (Sumbata)

Sumbata yana daga cikin matakin farko da ake fara bi domin samun gamsashin jima’i wannan kuma saika koyeshi sannan sumbata ana yinsa ne idan ya sami mauaratan sunada tsaba sosai.

Tsabtar wannan wanan idan bakuyin wanka tabbas sumbata bazai muku dadi ba sabo kuwa akoi sumbatan kumatu da sumbata cikin kunne wanda wannan suna bukatar tsabta sosai.

Tsabtace hakora (Baki) wannan shine babba a harkan sumbata da jima’i wanda kuwa idan bakuyin Brush za a samu matsala koda kuwa wurin yin jima’i ne za a samu matsala yayin da kake turo numfashi mai wari hakan zai sanya abokin ya kosa. . ka sheshi saboda warin bakinka wannan ya sanya akeso masoya su rikayin brush ko wani lokaci idan zasuyi jima’i.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button