Health Tips 2023
Sahihin Maganin Hawan Jini Na Gargajiya Da Ganyen Gwaiba
Yadda Ake Amfani Da Ganyen Gwaiba Da Ganyen Zogale
Yadda Ake Amfani Da Ganyen Gwaiba Da Ganyen Zogale
Ga wadanda ke fama da matsalolin jiki kala-kala daga wannan sai wannan.
- Ga masu fama da matsalar sanyi.
- Ga masu fama da matsalar karancin ni’ima ga mata da kuma rashin karfin maza.
- Ga masu fama da matslar Kowa sperm count.
- Ga masu fama da matsalar hawan jini
- Ga masu fama da matsalar Diabetics
Abubuwan Da Ake Bukata Gasu Kamar Haka:
- GANYEN
- GWAIBA
- GANYEN ZOGALE
Yadda Ake Hadin Gashi Kamar Haka:
Sai ku wanke kuma ku tsaftace su sai a sanya yar jar kanwa kadan a ciki, sai a tafasa su, sai a tace a rika sha safe da rana da dare Kofi 1, ko ma dai mutum yazamar da shi tamkar ruwan shanshi har tsawon kwanaki 5 ko sati 1.
Za ku iya sanya zuma a ciki amma Banda mai fama da Diabetics.
Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.