Health Tips 2023
Sahihin Maganin Fitsarin Kwance Na Gargajiya
Sahihin Maganin Fitsarin Kwance Na Gargajiya
Fitsarin kwanci wata abace da akan sameta a wurin yaro harda babba wanda wannan ya sanya ta zamo kamar cuta da ke addaban yara da manaya sai kaga gashi mutum ya girma amma bai daina fitsarin kwance ba.
Ga duk mai fama da matsalar fitsarin kwance in har ba na Sihiri bane to ga mafita Insha Allah
A samo ganyen na’a na’a danye sai a mistsike shi a matse ruwan, sai a rika shan ruwan da safe kafin ayi karin breakfast ( kummalo), ayi ta yin haka har sai an dace.
Wannan mujarrabi neda YARDAR ALLAH, Allah yasa mudace.