Health Tips 2023

Yadda Ake Kalolin Kwanciyar Saduwa 2023

Sabbin kalolin kwanciyar saduwa

Wannan darasi ne wanda nayishi ga maaurata kadai ban yarda wani yayi amfani dashi ta hanyar da bata dace ba, sanna zaku iya tambaya gameda abunda baku fahimta ba a wannan darasi ko kuma wanda ya gabata.

Abubuwan Da Ke Ciki:

  • Gabatarwa
  • Sirrin Kwanciyar saduwa
  • Abubuwan da zaki Kiyaye lokacin Kwanciyar saduwa
  • Kalolin Kwanciyar saduwa
  • Yadda zaku dade kuna saduwa

Gabatarwa Gameda Kwanciyar Saduwa

Barkanku da zuwa wannan shafin namu mai albarka insha Allah A yauma nazo muku da rubutu mai muhimmanci ga maaurata wanda zi taimaka wurin inganta zamantakewan aure sannan wannan rubutun zai karawa ma aurata soyayya yadda zasu dade suna suna morar juna musamman idan suka san wadannan kalolin kwanciyar saduwa da zamuyi bayani.

Menene kwanciyar saduwa: Idan akace kwanciyar saduwa abun da take nufi atakai ce shine lokacin da miji da mace zasuk domin yin jima’i wannan shine kwanciyar saduwa wanda wannan kalan kwanciyar ya bambamta da sauran kwanciya da zakayi kayi barci kai kadai.

Saboda wannan kwanciya ce da mace da miji suke bukatar jin dadin junansu wanda hakan zai samune idan sunada ilimin kalolin kwanciyar saduwa wanda wannan shine yake da tasiri sosai wurin motsa shaawar ya mace ko da na miji.

Sha Yanzu Magani Yanzu Ingantaccen Maganin Istimna’i 2023

Sirrin Kwanciyar Saduwa (Jima’i)

Akoi sirri masu yewa da ya kamata ma aurata su sani gameda kwanciya kafin jimai wanda reshin sannin wannan sirrin zai iya janyo reshin gamsuwa a tsakanin ma aurata wanda hakan na nya haifar da barazana gameda aurensu.

A wannan gaba zan zayyano wasu sirrukan kwanciya wanda suke cike da motsa shaawar da na miji ko matar wanda wakan na iya sa ayi saduwa koda kuwa dama dabu niyyar saduwar.

Kwanciya da kaya masu jan hankali ya zama wajibi a matsayinki ma ya mace kisan cewa kayan kwanciyarki yanada tasiri sosai wurin mijinki ya kusan ce ki wannan yasa dole kisan yadda yayan zamani ke sanya kayan kwanciya wanda kuwa yasha bamban dana mutanen baya.

A baya idan za a kwanta akan saka saka doguwar riga (Underwear) kokuma a daura zani daga kirji har kasa wanda gaskiya a yanzu ba haka maza sukeso ba.

Kayan da zaki sanya yayin kwanciya wanda zasu ja hankalin mijinki sune:

  • Guntun Wando wanda zai dameki sannan kada ya iso guiwarki.
  • Sannan ki sanya riga wanda wanda bata iso cibiyarki ba.

Yadda ya kamata jikin ki ya kasance lokacin kwanciyar saduwa:

  • Ki samo bireziya wanda wata daga miki Nonuwanki sama a  kada tsaye.
  • Sannankidaure kanki da dankwali ko hula ki barshi a wargaje.
  • Sannan zaki iya sanya jigida idan ke maabociyar sanyawa ce saboda itama tanada tasiri anan.

Abubuwan Da Zaki Kiyaye Lokacin kwanciyar Saduwa

Akoi wasu abubuwa wadanda idan kikayi su tabbas koda ace mijinki yazo ya sameki akan gado babu wata shaawa da zata motsa mashi har haji yanada bukatarki saboda haka ya kamat akiya wadannan abubuwa gasu kamar haka:

Kwanciya da zani kadai: Kwanciya da zani wannan maza basusonshi saboda kuwa hakan hakan yanada illa sosai idan mijinki yakai hannu yana tabaki kawai sai yaji yana tabo asalin tsiraicinki nan take toh wannan yakan sanya har yayi saurin inzila saboda haka ya kamata ace ya dade yana shafa cinyoyinki da suka cika wannan damemmen wandon naki.

Kwanciya da datti: Wannan kam kwatakwata ma mijinki bazai kusanceki ba sannan zai rika kyamarki saboda haka kada ki yarda ki rika ruwa gado da datti ko kuma ki rika sanya wani abu wanda mijinki bayason  warin wannan abun koda kuwa turare ne.

Maganin Karfin Maza Da Jima’i Da Kankan Cewar Gaba 2023

Tsabtace hakora (bakinki): Ki zamto mai yewan wanke baki a duk lokacinda mijinki zai sadu dake ki tabbata kinyi buroshi koda kuwa cikin dare ne ki umurceshi da cewa kuje woje ku wanke bakinki wanda hakan zai baku damar sumbata mai cike da shauki.

Kalolin kwanciyar Saduwa (Jimai)

A wannan gaba zan zayyano muku irin kalolin kwanciyar saduwa wanda zakuyi ku mure kwanciyarku yadda kowa zai gamsu, sannan kuma wadannan kalolin kwanciyar saduwa zasu taimaka muku wurin saduwa samada sau biyu a dare daya.

  • Kwanciyar Gefe
  • Kwanciyar Kefewa
  • Kwanciyar Goho
  • Kwanciyar kallon sama
  • Kwanciyar lankwasa
  • Kwanciyar Y Shape
  • Kwanciyar Hajiya kan Alaji
  1. Kwanciyar Gefe: Wannan kwanciyar yadda akeyinsa shine matar zata kwanta kan hannunta na hagu ko dama sai miji ya rika zurawa ta baya ko gabanta.
  2. Kwanciyar Kifewa: Wannan kuma matan zata kwanta ne a kife wannan baya nufin zaku sadu da dubura a a ta farji zaku sadu bayan ta kwanta a kife.
  3. Kwanciyar Goho: Wannan kusan kowa yasan yadda ake goho kawai matar zatayi goho ne shikuma mai gida ya riga aiki.
  4. Kwanciyar kallon sama: A wannan kalar kwanciya zaka iya amfani da salo biyu ne kodai ka zura lokacin da ta kwanta tana kallon sama ko kuma ka daga kafafunda kafin ka zura.
  5. Kwanciyar lankwasa: Wannan salon kwanciyar saduwan anayinsa ne musannan idan kun kusa kawowa saboda kwanciya ce da zata baku damar hardewa da junanku.
  6. Kwanciyar Y Shape: Matar zata kwanta fuskarta na kallon sama yayinda kaikuma zaka bude kafafunta daya a sama daya akan gado sai ka shiga tsakiya.
  7. Kwanciyar Hajiya kan Alaji: Wannan kwanciyar kusan kowa ya santa kawai ita matar ce zata kasance akan mai gida yayinda zata rika tashi tana dawowa (sama da kasa).
Yadda Zaku Dade Kuna Saduwa

Ana samun mazanda da zaran sun tunkari iyalansu nan take suke kawowa wanda hakan yakansa su gagara tabuka komai gameda iyalinsu saboda sun riga sunyi inzali.

Bayan treatment da akeyi na saurin kawowa akoi wasu dabarun saduwa da akebi domin magance wannan saurin inzali wanda wanda wa dabarun an jarraba su kuma an tabbatar da ingancinsu gasu kamar haka:

  1.  Da farko ka cire tunanin cewa jimai zakayi da iyalinka
  2. Kada ka rika ranne jikinka akan na iyalinka lokacin da kuke wasa kafin saduwa.
  3. Sannan duk lokacinda kaji kamar zaka zawo to ka cire abun ka sannan kadan jira wani lokaci sannan ka kara mayarwa.
  4. Sannan ka rikayin abun a hankali ka daina gaggawa wanda gaggwa yakan sanya kayi inzali nan take.

Wadannan sune a takaice wanda na na tabb idan kuka bi wadannan matankan zaku sadu da iyalanku cikin jindadi da gamsuwa.

Idan akoi abunda baka fahimta ba zaka iya ajiye mana tambaya zamu amsa maka mungode da lokacinku.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button