How To

Yadda Zaka Gano Bayanan Phone Number Da Wayar Da Aka Sace 2023

Yadda Zaka Bincika Da Gano Bayanan Phone Number Da Wayar Da Aka Sace.

Da farko zamu fara duba menene fasahar tracking da yadda take aiki mai karatu muna maka barka da zuwa wannan shafin na fixclan wanda wannan shafi ne da yake kokarin kawo muku mafita gameda matsalolinku musamman gefen kimiya da fasaha.
Fasahar tracking wata fasaha ce da ake amfani da ita wurin nemo abubuwanda suka bace kamar Wayoyi, Computer, da duk wata Na’ura wanda take amfani da IP address ko IMEI, mafi yewanci a wannan zamani anfi amfani da fasahar tracking wurin nemo abubuwa guda biyua:
  • Wayar da ta bace
  • Lambar wayar masu garkuwa da mutane

wadannan kusan yanzu duk inda kaji ana maganar tracking to sune ake kokarin ganowa wanda kuwa yin hakan yakan ba mutane wahala musamman daddaikun jama’a saboda wannan abune wanda bai zama a yalwace ba, amma insha Allah a wannan rubutun namu zamuyi kokarin nunawa jama’a matakan da zasu bi domin gano wadannan abubuwa cikin sauki wanda na tabbata wannan hanya ce mara wahala kuma sassauka babu kashe kudi mai yewa.

Applications Da Ake Amfani Da Su Wurin Tracking

gaskiyar magana itace duk wadannan free applications din da suke playstore babu wanda yake tracking acikin kawai applications ne wanda developers suka hadasu domin samun kudin shiga wanda yewanci wadannan applications din zaka samesu da ADMOB acikinsu wanda kuwa manufar hada wadannan apps din shine saboda ansan cewa jama’a suna nemansu da zaran ka gansu kuwa zakayi downloading sannan zasu samu click daga wurinka daga baya kuma su nuna maka cewa sai ka biya ko kuma a hadaka da wani survey wanda koda ka biya ko kuma kayi survey babu abunda zaka gani.
Gaskiyar lamari gameda tracking shine individual bazai iya aiwatarwa ba saidai government ko kuma wani organization wanda sukeda izinin yin hakan wannan yasa abun yake bada wahala sosai, amma ku kwantar da hankalinku a yau nazo muku da hanaya mai sauki wanda zata baku damar gano abubuwan da kuka bukata gameda tracking ko bayanan lambar waya.

Yadda Ake Tattara Bayanai (Data Collection)

Wannan shine mataki na farko wanda wannan shine zai baka damar fara gudanar da bincike wannan mataki ne wanda dole saika gudanar dashi daidai idan kuwa aka samu matsala a wannan tamakin to lallai zaa iya gudanar da bincike akan wanda bashi ne ake nema ba abunda nake nufi anan shine misali inason gano bayanan wannan lambar 090332434 sai kawai a lokacin da nake rubuta ta sai in rubuta kamar haka  090322434 kunga ai an samu matsala saboda nayi kuskuren rubuta lamba guda daya wanda wannan zai iya karkata bincike zuwa wani wurin na daban.
Yadda ake gudanar da data collection na wayar da aka sata:
  • Samun IMEI Number na wayar data bace
  • Samun lambar waya na MTN wanda wayar ta bace dashi
  • Samun gmail wanda wayar ta bace dashi
  • Sanin location da aka sace wayar
Samun IMEI Number na wayar data bace

IMEI number wannan wasu numbers ne guda 15 da ake samun su a kwali ko reciept na waya wanda wannan dasu zaayi aiki wurin gudanar da tracking na wayan, sannan kuma ana iya canza su amma kuma ko an canza su munada wani hanyar na daban da zamu iya gano wayar ka.

Samun lambar waya na MTN wanda wayar ta bace dashi

Wannan zai bamu damar samun abubuwa gameda wayarka wanda suka hada da Address nata, IMEI nata duk zamu samu sannan kuma zamu iya ganowa idan anan aiki da wayarka bayan an sace ta sannan kuma zamu gano ko an cire SIM Card a wayar haka zalika zamu gano ko anyi wiping na wayar.

Samun gmail wanda wayar ta bace dashi

Wannan zai taimaka sosai muddin baayi wiping na wayar ba amma kuma da zaran anyi wiping na wayar toh amfanin gmail guda daya ne kawai wanda amfanin kuma shine zamu gano ina ne last location na wayar take kafin ayi wiping nata.

Sanin location da aka sace wayar

Wannan zai taimaka wurin yin binciken zahiri wato za a rika mayar da hankali dayin hasashen ta ina za a nemo wannan wayar misali kasuwanni da kuma tuntubar kwararru gameda aikin waya da suke wannan yankin da aka saci wayar naka.

Yadda Zaka Iya Gudanar Da Wannan Bincike Cikin Kwarewa

Domin yin wannan aiki mun ware wani group na musamman a whatsapp wanda kuwa wannan group din muna duba wadanda suka chanchanta ne mu koya musu wannan aikin domin taimakon harkan tsaro a wannan kasar namu na Nigeria.

Akoi abubuwan da ake dubawa kafin a saka ka a wannan group din wanda idan baka dasu ba zamu saka ka ba saboda wannan abu ne wanda idan ka iya kawai zaka hada hannu ne da police station na arean ku wanda zasu rika baka aiki a sirrance kana gudanarwa sannan zamu rika monitoring na harkokin kowa da yake wannan group din idan baka samu wanda zaka hada hannu dashi bama zamu samar maka da wanda zai rika baka aiki saboda kuwa shi wannan aikin yanzu gaskiya kusan aiki ne da yake matukar gudu a wannan lokacin ana yin abubuwa da yewa na garkuwa da mutane da sauransu.

Abubuwan Da Kake Bukata:

  • Waya ko Computer
  • Internet mai karfi
  • Littafin rubutu
  • Hankali da basira da tunani mai kyau

idan kanada wannan abubuwa shikenan zaka samu damar samun liceince na wannan kayan aiki da zamu nuna muku wanda kuwa zamu fara gwadashi ne akanku, zaku bamu lambar wayarku wanda daga nan zamu extracting duk information naku sannan mu cike muku online form namu.

ku tuntubemu a whatsapp namu ta wannan lambar wayar kamar haka: 08129986028 kuyi mana magana zamuyi muku reply insha Allah daga nan kuma mu doraku akan hanya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button