Biyan Kudin Npower Latest News on Payment 2023
Cikakken bayani gameda biyan kudin npower batch c
Cikakken Bayani Gameda Biyan Kudin Npower Latest News on Payment 2023
Kamar yadda kowa ya sani npower wani tsari ne da gwamnatin buhari ta kawo wanda ake daukan maaikata daga matakin sakandari har zuwa matakin jami’a wanda kuma ana daukan Malamai, Likitoci, masu koyar da sanao,i wanda wannan yasa jama a da dama suka samu alkairi mai tarin yewa gameda wannan tsarin na Npower.
Jama’ a kullum sukan tambaya Npower Latest News on Payment saboda kasan cewar Npower ta rike kudin Alumma.
Saidai kuma an fara samun matsala gameda yanayin daukan aikin sannan kuma ana samun matsala gameda biyan ma’aikatan wannan yasa jama’a da dama suka kashe jiki suka dena bibiyar wannan aiki saboda da yewa sunyi ba a biyasu ba wasu kuma sun cike amma basuyi nasarar samun aikin ba.
To insha Allah ku bibiyemu acikin wannan rubutun zamuyi bayani gameda halin da Npower ke ciki a wannan kwanakin da irin gyaran da sukayi sannan kuma mu muku albishir mai dadi.
Abubuwan da ke ciki:
- Gabatarwa gameda tsarin Npower
- Halinda Npower ke ciki
- Samun Aikin Npower
Gabatarwa gameda tsarin Npower 2023
Tsarin Npower tsari ne da ya kasu gida gida wato Batch by Batch wanda wannan gomnati tayi haka ne saboda idan wadannan sun gama cin moriyar sai a sauke su a dauki wasu.
- Batch A
- Batch B
- Batch C
Npower batch A sune aka fara dauka tun mulkin baba buhari waadi na farko wanda wannan zan iya cewa wadannan sune suka ci moriyar Npower tun da dumi duminta saboda a lokacin su sun amfana sosai.
Npower batch B wadannan sune suke biye da batch na farko wanda suma an dauke su har an kai ga za a sauke su a dauki wasu batch din wanda wannan batch din sune batch na karshe.
Npower batch C wannan sune batch da currently yanzu haka sune ake kan dauka sannan kuma wannan batch din akoi kurakurai masu yewa gameda su wanda kuma gwamnatin da ta shude itace keda alhakin wannan kura kuran.
Halinda Npower ke ciki Npower Latest News on Payment
Kowa yasan cewa kafin waadin batch A da Batch B su kare anyi musu alkawarin zaa basu Rancen kudi (loan) wanda zasu ci gaba da sanao’i wanda wannan yasa Npower sukaji dadi sosai amma kuma bayan da aka sauke su aka dakatar da albashin su sai akayi watsi da batun basu rancen kudi hakan ya jawo cece kuce.
Sannan Npower Batch C wadannan kuma haryanzu ana daukar su saboda lokacinda aka fara daukan Npower Batch C sai akazo aka dakatar da daukar to saidai Labari mai dadi shine yanzu haka anci gaba da daukar Npower batch C wanda idan ida ka cike Npower kwanakin Baya zaka iya sake dubawa.
Samun Aikin Npower Batch C Latest News 2023
Idan kasan ka taba cike Npower har ka rubuta Test to ina mai umurtanka da ka shika cikin shafin Npower ka Duba zakaga an zabeka sannnan an baka bamar kayi Biometric fingerprint.
Wanda kuwa a cewar Npower wannan reshin kammala daukan Batch C shine ya janyo aka rike kudaden wadanda sukayi aiki sannan sun tabbatar cewa bayan and kammala Biometric fingerprint za a ci gaba da Biyan ma’aikatan na Batch C.
Sannan Npower sun kara da cewa wadanda basu samu kudinsu ba hakan ya faru ne saboda matsalar bayanan bankunan su da suka cike ba dadai bane sannan kuma zasu iya shiga shiga shafin Npower su gyara wannan matsalar.
Matsalar Shafin Npower Website Problem Solved 2023
Kwana kwanan nan Npower suka canza Shafin su na yanar gizo inda suka canza mishi suna daga nasims.gov.ng zuwa ssp.nasims.gov.ng wanda wannan shine yanzu ake amfani dashi wurin.
- Updating information
- Biometric fingerprint
- Payments scheduled
Saboda haka zamu nuna muku matakan da zaku bi domin magance wannan matsalar da kuma yadda zaku duba idan kuka samu sikin Npower.
Duk Wanda Ya Cike Npower Ya Bi Wadannan Matakan Domin Dubawa:
Da farko zaku ziyarci sabon shafin Npower ssp.nasims.gov.ng idan bai bude ba kuyi amfani da .
- Kayi Updating na CHROME BROWSER naka
- Kiwi browser
- Firefox
- Ku canza chrome naku zuwa desktop view
- Ko kuyi amfani da computer mai karfin network
Bayan ya bude saiku saka Email and Password naku na Npower sai kuyi Sign In.
Saiku shiga Verification anan zakuga an baku damar yin Biometric fingerprint daga nan saiku je Cafe mafi kusa daku kuyi Verification.
Sannan kuma har har yanzu Npower suna kan ayyuka domin tabbatar da ko wanne daga cikin
Batch C1 zasu ga payment nasu
Batch C2 suma zasu samu damar shiga daga cikin tsarin.