How To

Yadda Ake Gyaran National Identity Card Cikin Sauki

Yadda Zaku Gyara Shekaru Da Sunan Da Ke Jikin ID Card Naku

Yadda Ake Gyaran National Identity Card Cikin Sauki 2023

Barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka a yau zan nuna muku yadda zaku gyara bayanan kan national identity card naku wato NIN, saboda wasu da dama sunada kura-kurai da dama akan katin shiadarsu na dan kasa wanda gyaranshi ba abune mai sauki ba yakan bukaci matakai.

A wannan zamani akan iya aiwatar da ayyuka ta shafin yanar gizo wanda hakan ke sanya ake samun masu damfara da dama wanda zasuce maka zasu gayara maka bayananka na National identity card bayan ka tura musu kudi kuma sai suyi blocking naka.

Shin za a iya gyara mini national identity card nawa ko banje office ba

A wannan gabar zan amsa wannan tambayar, jama’a da dama suna tunanin dole sai sunje office kafin a iya gyara musu katin shaidar zaman dan kasa wanda wannan ba haka yake ba.

akoi amintattun Agent da dama wanda suke gunadar da wannan aikin ta online wanda kawai abinda suke so shine Number kan Id card da kuma abunda za a gyara, saidai irin wadannan masu gayaran suna aiki ne da fasahar Bypass a inda suke Bypassing na Biometric wato bayanan jikin mutum kamar hoton fuska da kuma zanen yatsu.

Ana samun matsala da Agent masu gayaran ID wanda wannan matsalar ta taso ne wannan kwanakin inda NIMC ta sanya ido Take kama duk mai gudanar da wannan aikin  sannan kuma daga karshe ma sai tayi suspending na NIN da aka gyara ta hanayar bypassing.

Yadda Zaka Gyara National Identity Card Ta Hanyar Da Ya Dace.

Abunda yafi maka sauki yakai wanda keda matsala akan katin shiadar zaman sa dan kasa da farko ka fara duba wace matsala ce shine

  • DOB
  • Name
  • Phone Number
  • Validating

Idan kanada matsala da daya daga cikin wadannan to abunda zakayi shine ka ziyarci office na NIMC mafi kusa dakai amma fa sai state office saboda anan ne ake wannan aikin.

zasu gyara maka shekaru dan kabi kaidojin da suka gindaya maka kamar su Affidavit da sauran clearance daga nan zasu karbi kudi su maka aiki wanda wannan aikin anayine sau daya kachal bayan shi bazaka kara yin wani ba.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button