Health Tips 2023

Amfanin Ruwan Zafi Da Zuma Ga Dan Adam

Sahihin Maganin Rage Teba Da Daidaita Bugun Zuciya

Sahihin Maganin Rage Teba Da Daidaita Bugun Zuciya

Idan ka samo ruwan zafi kimanin Kofi 1 ka sanya zuma babban cokali 1 a cikin ruwan zafin, bayan ka juya shi sai ka shanye gaba daya da safe kafin kayi karin kumallo (Breakfast).

Yin hakan yana da matukar amfani ga lafiyar mu sosai kadan daga ciki su ne kamar haka:

  • Yana magance matsalar Makogwaro/makoshi.
  • Yana magance matsalar Tari da matsalar sanyin dake jikin mutum musamman ma a kirji.
  • Yana karawa zuciya lafiya.
  • Yana rage Qiba da tumbi.
  • Yana rage kitsen dake jikin mutum.
  • Yana gyara matsalolin dake tattare da hanjin cikin mutum.
  • Yana narkar da majinar dake dauke da bacteria ko kwayar cuta.
  • Yana inganta lafiyar zirga-zirgar jini.
  • Shan ruwan dumi tare da zuma yana gyara fata yasa fatar mutum tayi kyau sosai.
  • Idan aka kara da lemon tsami Yana matukar kawar da kitsen dake jikin hanta, kuma yana da matuka amfani ga masu fama da ciwon Hepatitis A/B da C.

Wannan kadan kenan daga cikin amfanin shan zuma da ruwan zafi, idan kacigaba da amfani da haka kullum da safe kafin kaci abinci za kaga wani amfanin a tattare da jikinka wanda ma ban ambaceshi anan ba.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button