Hadin Kara Girman Azzakari Da Hana Saurin Kawowa Lokacin Jima’i
barka da zuwa wannan shafin namu mai albarka inda muke kawo muku matsaloli da kuma maganin abubuwan da suke damunku yau da gobe,
A wannan shafin namu na fixclan mukan bada shawarwari gameda cututukan da suka addabi jama’a tare da hanyoyinda zasu bi domin warwaresu.
A yau nazo muku da hanya da zakubi domin gayara azzakarinku wanda wannan matsala ce da jama a da dama ke fama da ita sannan haryanzu muna ci gaba da zakulo tare da yin rubutu gameda matsalalonda suka shafi lafiyar dan Adam.
Abubuwan da zaku nema domin hada wannan maganin sune kamar haka.
- Garin kusdulhindi original
- Garin Kaninfari
- Garin Citta
Za’a sanya chokali 5 na kaninfari chokali 7 Citta chokali 1, za’a hade waje daya sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara a sha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzari.
Za’a markade albasa da tafarnuwa waje daya da ruwa karamin kofi, bayan nan sai a zuba zuma a ciki a gauraye su sosai.