Maganin Karin Jini Na Gargajiya Sahihi Cikin Kwana Daya
Yadda zaka kara jininka cikin kwana daya

Sahihin maganin karin jini na gargajiya wanda wannan shafin namu mai albarka ya kawo muku sannan wannan maganin yana amfani ne cikin kankanin lokaci ta yadda koda ace ana cikin bukatar jini a gaggauce ne to insha Allah wannan hanaya zata taimaka maka wurin dawo da jininka cikin kankanin lokaci.
ABUBUWAN DA KE CIKI:
Abubuwan da ke janyo rasa jini
Yadda za a dakatar da zubar jini
Yadda za a hada maganin karin jini
ABUBUWAN DA KE JANYO RASA JINI
A wannan gabar zamuyi bayani atakaice akan abubuwan da ke janyo rasa jini sannan zamuyi bayani akan muhimmancin jini a jikin dan adam.
Akoi abubuwa masu yewa dake janyo ka rasa jinin jikin ka, wanda wadannan abubuwa zasu iya kasancewa ko ka rasa jini nan take ko kuma yana shanye maka jini a hankali.
Na’ukan abincin da ke shanye jini a jikin dan adam gasu kamar haka na farko, Garin kwaki, masara da sauransu wadannan abubuwa amfani dasu yau.
Yadda Zau Hada Maganin Karin Jini Na Gargajiya
Da farko zaku nemi wadannan abubuwan da zan lissafo ba tare da barin ko daya ba idan baku sansu ba kuyi tambaya domin gudun matsala.
- Ganyen Ugu
- Maltina CAN
Wadannan guda biyu din sune abubuwan da ake bukata domin yin wannan aiki bayan kun samu wadannan saikubi wannnan matakan da zan zanyano kamar haka.
Da farko zaku daka ganyen Ugu sai ku juye maltinan a kofi saiku sanya ganyen ugu aciki ku barshhi irin mintuna 3 zuwa 5 sai ku sanya rariya ku tace shi a baiwa wanda ya rasa jini yasha Wannan cikin mintuna 30 jinishi zai dawo babu bata lokaci sam sam.