Maganin Matsi Da Kurajen Gaba Na Mata Gargajiya Zallah
yadda zaki magance matsalar fadin gaba
Sahihin Maganin Mastin Gada Da infection Na Mata
Maganin maci wanda zai sa mace bazawara ta koma tamkar budurwa ta hanyar amfani da wannan hadin da zamu kawo muku acikin wannan post namu.
Mata da dama suna fama da matsalar gaba wanda gabansu yae da matsaloli da dama kamar infection kaikayi kuraje da sauran matsaloli, wasu kuma suna fuskantar budewar gaban nasu kasan cewar wata kodai ta aikata Jima’i tun kafin aure ko kuma wani abun na daban.
Yadda Zaki Hada Sahihin Maganin Matsin Gaban Mace Da Magance Kurajen gaba
Na Farko Zaki samu Qaro sai k daka shi yayi laushi, sai ki dafa Ruwan Zafi ki zuba shi Qaron Kullun kina tsarki dashi sau A Rana.
Na biyu Zaki Samu Qaron sai ki Tafasashi amma ruwan kadan ake zubawa, idan ya narke Zaki ga yayi Kauri sosai sai ki Ajiye shi idan ya huce zakiga ya zama kamar Kakile.
Na Uku to yadda zakiyi Amfani dashi shine idan ya zaman to kingama komai Oga ya gama aikinsa, Sai ki lakata ki saka A cikin Farjin ki kullun haka da daddare shafiya nayi sai ki wanke.
Na Hudu Ta samu Babbar Roba wacce zaki iya zama A ciki Sai ki Zuba Ruwan Dumi sannan ki zuba Dafaffen Qaron Sai zauna minti 10 -15.
- Yana Maganin Vaginal DisCharge wato Fitar farin Ruwa.
- Yana Hade Gaban mace Koda tayi Haihuwa Goma Zai matse mata Gaban Nata.
- Yana kawo ni’ima.
- Yana Maganin Kurajen Gaban Mace.
- Yana Maganin duk wata Bacteria Ta Gaban mace.
- Da sauran wasu Matsalolin Gaban Mace.
Wannan zai taimaketa sosai musamman idan akace aure zata yi