Yadda Zaki Hada Maganin Gashi Da Kanki
Shin kina fama da karancin gashin kai ko gashin kanki suna karyewa, shin kema kina yin ciko a gashin kankai idan har kina fama da daya daga cikin wadannan to insha Allah yau matsalarki yazo karshe saboda zamu koyar daku yadda zaku hada maganin karin gashi da magance karyewargashin kai.
Gashi ado ne sga ya mace wanda har yakkan zamo abun gori saboda gashi shine cikar ado ga ya mace.
Akwai hanyoyi da dama wadanda muka kawo miki a yau, idan kika bi su sau da kafa za su taimaka miki wajen kara wa gashin ki tsawo, baki da kyali da kuma karfi. Wadannan hanyoyin shi ne, ba sa bukatar ki kashe kudi, waani abu dangane da wadannan.
Hanyoyin Da Ake Hada Maganin Karin Gashinkai
- Daga farko ki dora man kwakwa a wuta sannan sai ki zuba masa man amla.
- Daga nan sai ki gauraya sosai, idan family tabbata sun gaurayu, sai ki sauke daga wuta, har hadin ya huce. Sai ki zuba man a kwalba ko murta. Kina shafa wannan hadin a fatar kan ki da gashin ki kamar sau uku a sati.
- Lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai. Ki samu ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. Sai ki shafa hadin a fatar in addition to the kuma gashi Ki bar hadin a kan ki har tsawon minti 30, sannan ki wanke da ruwan dumi. Za ki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.
- Ki samu ruwan Aloe bera, sai ki shafa a fatar kai da kuma gashi, bayan minti 20 sai ki wanke da ruwan dumi.
- Man zaitun na sanya gashi ya yi baki, taushi da kuma tsawo. Za ki iya mayar the boss zaitun ya zama man kitsonki.
Muna so ku san cewa za ku iya zabar daya daga cikin wadannan hanyoyin, domin kowace hanya za ta biya miki bukata. Idan kuwa kika yi amfani da gaba dayansu, za su iya sanya a garin gyaran gira ki rasa ido.