Health Tips 2023

Sahihin Maganin Sanyi Da Kasala Amfanin Rake Da Lipton Ajikin Dan Adam

Amfanin Rake Da Citta Ajikkin Dan Adam

A yau munkawo muku magani sahihi wanda zai mafgance muku abubuwa da dama da kuke fama dashi ko kuma ince da kowani dan adam yake fama dashi a rayuwarsa.

Wannan hadin idan kuka sha zai magance muku cututuka da suke jikinku kamar haka:-

  • Majinar Ciki
  • Majinar Kunkuru
  • Yawan Atishewa
  • Ciwon Kirji
  • Sanyin Jiyoji
  • Mura
  • Tarin Sanyi
  • Tarin Asma
  • Tarin Nimoniya
  • Majinar Kirji
  • Sanyin Ruwa
  • Ciwon Gabobi
  • Tarin Tsufa
  • Tarin Huhu
  • Ciwon Hakarkari
  • Kaikayin Ido/Kunne
  • Ciwon Makogwaro

Yadda Ake Hadin Maganin Da Abunda Ya Kamata Asani

Zasu nemi rake mai kyau mai zaki sai a yayyanka ta gunduwa-gunduwa, sannan a saka lita ɗaya ta ruwa a saka danyen citta a ciki kwara daya, sannan a tafasa su sosai.

Za’a basu lokaci mai tsawo sai sun tafasa iya tafasa, sai a sauke su daga kan wuta a saka lipton kadan da ake bukata. Lipton ɗin yana fara jika za’a cire shi, domin ba’a son yayi yawa sai a lura da kyau.

Haka zalika, kada a saka suga, haka ma zuma, kada a kara komai a ciki fiye yadda muka bayyana.

Wannan haɗin magani ne mai fa’ida sosai ga lafiyar jikin ɗan adam.

Akoda yaushe zaku iya ajiye mana tambayoyinku kamar yadda muke warii lokaci domin duba korafe korafen jama a gameda rubutun mu.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button