Maganin Kankancewar Azzakari Na Gargajiya Na Maza
Yadda zaku magance kankancewar gaba
Yadda zaku Magance Matsalar Kankancewar Azzakari
Maza da dama suna fuskantar kanancewar azzakari wanda wannan yakan haifar musu da reshin gamsar da matansu wasu sun samu ne ta hanyar Istim’nai wasu kuma tsantsar Sanyi ne ya musu yewa.
Namijin da yake fama da raunin al’aura ba’a cewa ya sha magani kaza, sai anyi masa bincike guda uku. Abu na farko shine za’a duba a gani baya da ciwon suga? Saboda cutar sugar tana sabbabar da raunin al’aura. Idan yana da ciwon sugar a kwai maganin da zaiyi amfani da shi.
Abu na biyu shine za’a duba yana da basir? Idan yana da shi akwai hanyoyin da ake bi a magance shi.
Abu na uku shine za’a duba a gani baya da gajiya da talauci? Ko yawan aiki ko damuwa domin shima yana kawo raunin al’aura saboda hankalin bai natsuba balle yayi sha’awar jima’i mai kyau ba.
Abubuwan da za’a hada Ga Masu Ciwon suga:
- Man Hulba
- Zaitu (Jonifer Oil)
- Habba Yar’ Algeriya
- Zaitu Lauz
Za’a hada su waje daya kafi ya kwanta da dare da awa daya zai samu madara musamman na luna, sai a dumama su tare da zuma sai a gauraya shi a sha. Da safe kuma kafin a karya.
Ga Marasa ciwon suga
Ga waɗanda kuma basu da ciwon suga yana son ya samu kusancin matar shi sai ya samo Hulba tare da matan zasu sha tare kafin su kwanta da awa daya wanna yana taimakawa. Daga karshe ya kamata a rage duk abubuwan da suke kawo damuwa sosai da kuma shan suga fiye da ƙima.