Health Tips 2023

Maganin Karfin Maza Da Jima’i Da Kankan Cewar Gaba 2023

Maganin karfin maza azzakari

Maganin Karfin Maza Na Shafawa

Ina mika Gaisuwa ga ma abota wannan shafin na fixclan a yau nazo muku da wani rubutu wanda zai taba matsalolin maza musamman ma aurata wanda wannan matsala ce wanda ta shahara sosai Maganin Karfin Maza babba da yaro kowa yana kuka da wannan matsalar ba wani abu bane ya kawo hakan face irin abubuwan da muke ci da kuma irin abubuwan da muke sha yau da gobe.

Wannan yasa maza da dama suke fama da matsalar azzakari wanda wannan babbar matsala ce sannan takan iya zamowa barazana ga rayuwar su.

Da farko ya kamata ka san cewa girman Azzakari ya taallaka ne da kwayoyin halitta wannan yasa kara girman azzakari yakan kasan ce mara tabbas abunda ake nufi anan shine bazaiyu azzakarinka ya kara girma ta hanyar:-

  • Dabarun motsa azzakari (Excicise)
  • Kwayan sha
  • Ko naurar da zata rika jan azzakarin

Saidai akoi wasu hanyoyi da zaka iya binsu domin ganin azzakarinka ya kara tsawo da kauri wanda wannan hanyoyi ne na kula da lafiyar ka wanda ta hakan ne kadai zaka maida azzakarinka ya zama babba.

Yadda zakayi amfani da maganin karfin maza na shafawa

  • Garin Kusbara chokali 2 (Asalin mai kyau)
  • Kwai (Egg) guda biyu ko uku
  • Man zaitun dan misra (Olive oil)
  • Zaitu Jirjir (Eruca Oil)

Na farko ka tankade garin Kusbara naka ka tabbatar ya tankadu da kyau saika debi Chokali Biyu 2.

Na biyu saika pasa kwai (Egg) naka guda biyu ko uku saika hada Garin kusbara da Kwai naka ka Gaurayesu ka tabbatar ya gaurayu sosai.

Na uku Saika saka tukunya a wuta saika Zuba Man zaitun (Olive oil) saika soya wannan kwai din naka da man Zaitun, idan ya soyo saika cinye shi bayan minti 10 saika kwanta barcinka.

Na hudu Saika dauko MAI naka na Zaitu Jirjir (Eruca Oil) saika shafe azzakarinka bayan min 15 sai kaje ka wanke shi da ruwan zafi, sai ka sake shafewa kuma toh saika kwanta dashi har saida safe ka wanke.

Wannan maganin Garanti ne kuma cikin mako daya zaka ga yadda azzakarinka zai canza zaiyi girma sannan zaiyi kauri sannan duk wani cutar sanyi zai fita.

Abubuwan Da Ke Kawo Kankacewar Gaba Azzakari

Kankan cewa azzakari yakan faru ne ta hanya biyu inma ya kasance haka halittar mutum take inma kuma ya zama shi mutumin shine ya rika aiwatar da wasu abubuwa wanda har hakan ya janyo masa Kankacewar Azzakari.

Istimna’i (Masturbation) wannan shine babba kuma mafi girman abunda yewanci maza suke fama dashi wannan istimna’i yana haifar da abubuwa da dama kuma duk wanda yake yinsa ku tambayeshi wace irin matsala ya fuskanta saka makon wannan Istimna’i da yake yi wato wannan abu ne wanda kwata kwata zai lalata rayuwarka completely, Istimna’i yana janyo abubuwa kamar haka:

  • Kankancewar Gaba Azzakari
  • Saurin kawowa Lokacin Jima’i
  • Kasala Kullum
  • Yana saka yewan mantuwa
  • Yana lalata rayuwarka gabaki daya

Wadannan kadan kenan daga illolin Istimna’i wanda wadannan kawai sune wanda muka iya kawo muku amma suna da yewa illolinsa saboda haka a gujeshi.

Maganin Saurin kawowa Lokacin Jima’i

Tabbas hakan yakan faru ne saka makon abubuwan da muka lissafo a chan sama wani kuma yana fuskantar wannan matsala saka makon bai iya jima’i ba.

Tabbas ana samun wadanda suna ganin farjin mace nan take zasu kawo saboda yadda yanayin kwakwalwrsu take ana samun hakan sosai.

Abunda zakayi shine a lokacin da zakayi Jima’i na farko ka daina tunanin Jima’i sannan karka rika mace jikinka akan jikinta, sannan idan kazo zakayi Jima’i idan kaji kamar zaka kawo to kayi maza maza ka cire Azzakarinka sannan ka tashi ka tsaya na yan wasu mintuna saika sake komawa insha Allah ahaka zaka gamsar da ita.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button