Health Tips 2023

Sahihin Maganin Karin Ruwan Nono Na Gargajiya

Maganin karin ruwan nono na gargajiya

Akoi mata masu fama da matsalar reshin ruwan nono zaku iya yin wannan hadin a gida sannan kuyi amfani dashi zakuga chanji sosai sannan ku fadawa yan uwanku mata saboda wannan hadi ne wanda aka jarraba aka ga amfaninsa.

Abubuwan da ake bukata domin wannan hadin sune kamar haka:

  • Ridi
  • Man Shanu
  • Garin Hulba
  • Zuma

Matakin farko: A samu RIDI a tsaftace shi sosai sai a hada shi da MAN SHANU da GARIN HULBA da kuma ZUMA a kwaba su sai mace ta rika sha akai akai, in Sha ALLAHu wannan hadin yana sabbaba Allah yasamar da ruwan nono mai kyau mai dauke da sinadaran da suke karawa yaro lafiya da kuzari cikin yardar ALLAH.

Mataki na Biyu: A samu RIDI sai ayi garin shi a kwaba shi da MAN SHANU sai a rika shafawa a nonon in Sha ALLAHu ruwan nono zai samu da yaradar ALLAH, Wadannan mujarrabi ne.

A hada su gaba daya 1-2 ayi amfani da su na sha din dana shafawa.

Wannan hadi ne da yake aiki anan take babu bata lokaci da zaran ansha za a ga aiki insha Allah, sannan wannan hadi bashi da wata illa gareshi sam sam.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button