Health Tips 2023

Sahihin Maganin PID Daskararren Sanyi

Yadda Zaku Magance Daskararren Sanyi

A wannan post din zamuyi bayanin maganin sanyi chronic ko ince ciwon sanyi daskararre wanda shine ciwonda idan sanyi yayi yawa a jikin mace yajima a jikin mace ba tareda magani ba yake zama PID Pelvic Inflammatory Disease.

Shidai PID ciwone mai alaka da sanyi wanda maganin sanyi baya maganinsa, wannan ba irin maganin malama juwairiyya maganin sanyi bane, indai mace tana fama da matsala kamar Fitar farin abu mai kama da dusar awara kokuma rashin ni’ima kwata kwata da fitowar wani abu fari mai kama da kitse ko farin daskararren mai, kokuma rashin sha’awa Kwata Kwata kiji bakya jin daɗin jima’i bakya jin daɗin komai idan ana jima’i kawai kina kwance kamar dutse idanuwanki a buɗe sai kace mujiya to idan dai har kikasha maganin sanyinda na bayar kokuma kikasha wani maganin sanyi mai kyau mai inganci amma bakiga chanjiba baki samu warakaba, to babu shakka kin kamu da cutar PID.

Mata masu cutar PID bazai yiwu su samu ciki ba, yanada matukar wahala mace mai PID tasamu ciki saboda kwayoyin halittar ta sun lalace sun mutu, kwayoyin cuta sun kashe mata komai sun lalatamata komai, domin neman karin bayani sai a tuntubeni a numbobin wayata dazan saka a karshen wannan post ɗin.

Agurguje batare da bata lokaci ba yanda zakiyi afarko batareda kin batawa kanki lokaci ba idan kika sha maganin sanyi ko magungunan sanyi amma basuyimiki aiki ba, kikaga cewa zaki cigaba da shan wahala da fama da matsalolin da nafaɗa, to ga abunda zaki yi

Kije Asibiti private asibiti kokuma asibitin gwamnati kitambaya bangaren masu awon da gwaji, in aka nunamiki wurinsu sai kicemusu kinzo yin gwajin High Vaginal Swab ne, kwatakwata baya wuce kibiya naira dubu ɗaya zuwa dubu ɗaya da ɗari biyar, bayan kinbiya za’a ɗauki gwajinki zasuce kidawo bayan kwana 1 ko 2 ko 3 maximum, in kika dawo kika karba sai kije babban chemist kinunamusu kokuma kice suyimiki bayani gameda prescription ɗin na PID me yake nufi, kinada shi ko bakida shi, domin ajikin takardar gwajin zasu faɗi idan kinada shi ko idan bakidashi, wani lokacin har karfin ciwon suna rubutawa, in sukace kinada shi sai kice subaki magunguna, in suka baki zakiga akwai magunguna kamar haka: Doxycycline kati 2 za’a siyo nashi, ga hotonsa akasa.

Kuyi Amfani Da Wannan Magani Domin Magance Sanyi

Wannan shine maganin da zaku tambaya sanna kuyi amfani dashi saboda wannan maganin sahihi ne yana lalata sanyin mara gaba daya ya lalatashi.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button